lirik lagu hamisu breaker – tubali
beat amjad records
zahraddi on the beat
kingina tubalin dazan iya zaunawa
inkinso indakata k~ma shikena
nima zanaso kazauna gefena
kullum zantunaka koda bakanan
kisaka a ranki yanzu kobana raye
banaso kidinga kuka da hawaye
domin sankine garen sirrin boye
dama zaki banai dama sa’inan
eh tauraro adon ganina kaine daya
tundaga zuciya na furta batun gaskiya
dan kaine kafiddani daga sarkakiya
indai har akankane zandada juriya
kingina tubalin dazan iya zaunawa
inkinso indakata k~ma shikenan
banda kamarki dukkanin fadi duniya
fatana gareki karkimin shariya
kimin mur mushinki maikyau zinariya
in kalleki zuciya tacika kenan
ehhhh ra ayina akanka baya sauyawa
zan i yataka ganuwa iyi furtawa
koda za ace dani na zaucewa
bakomai akanka zan iya jurewa
mid get mix
hayya kingina tubalin dazan iya zaunawa
inkinso indakata k~ma shikenan
ehh nima zanaso kazauna gefena
kullum zantunaka koda baka nan
Lirik lagu lainnya:
- lirik lagu prompto – scargazer
- lirik lagu claim the throne – my dying throes
- lirik lagu ydegirl – mx-bank notes
- lirik lagu jack book, jamison – cautious
- lirik lagu lil ppuff – puff 11:30
- lirik lagu daamage – корабли жечь (burning the ships)
- lirik lagu udo jürgens – narrenschiff
- lirik lagu c.thoughts – blue moons
- lirik lagu kidx (rapper) – ra
- lirik lagu vio – onun adı v