lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu malam6ix - vip

Loading...

malam6ix

vip sai kinzo za′ayi taro

yar manya sai dai ni babban kwaro
vip ke ta musamman ce mairo
ni sai mairo, jeki agwagwa kidau toro
kwasha~kwasha bata ado gangaro
kina raina kinyi zaman dabaro
chikar boss, mugun boss ni mayen mairo
kyanki yana karo, wulakanci na nakaro mairo

matar duba rudu, to dauki madubin duba rudu du go
zaki ga wanda yazo min wacce nake so, ya faman gyambo
kadaran kadahan, haka wanda yayi mini nayi masa dai~dai ko zambo
ni lamba shida, kare magana oga yayan bo~bo~bo

kina sona
aure zanyi bana
bana~bana, a tsaida magana
kina so na muyi aure bana
ki cewa siriki na
zan turo baba na

vip sai kinzo za’ayi taro
matar manya sai dai ni babban kwaro
vip ke ta musamman ce mairo
ni sai mairo, agwagwa jeki kidau toro
kwasha~kwasha bata ado gangaro
kina raina kinyi zaman dabaro
yarinyar boss, mugun boss ni mayen mairo
kyanki yana karo, wulakanci na nakaro mairo


Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...