lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu legend abdul - hisabi

Loading...

legend dan abdul ai nine let’s go atuna da hisabi munaf~kai atuna da hisabi yan gulma atuna da hisabi atuna da hisabi munaf~kai atuna da hisabi atuna da hisabi

yan saido atuna da hisabi atuna da hisabi komai zamuyi sai da hisabi, hisabi sai da hisabi sai da hisabi, hisabi oh hisabi, hisabi komai sai da hisabi

kamata yayi fa mubi allah,kar rudun duniya yayi mana illa

wasu nachan waisu harkalla, neman duniya suntara dala

duk abunda katara, akwai lahira, bayan kamutu bakada zarra, zaman kabari fa akwai takura

aikinka, shi ze ceceka, koma ga allah kai saraka, sallah azuminka, suceceka, kakoma ga allah da manzona, ran lahira kai aljanna, domin acikinta, zaka shana, albarkacin manzona, jiya yau gobe ma ai ta allah ce

makiyana wai aina zauce, in ilahu yaso saina zarce, wasuma sunce wai nazare, ina tsinkewa kamar zare, bawai jiya don naje azare, wani na haushi chan kamar kare,


Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...