lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu kazy weezy - gari ya waye

Loading...

[intro: ]
hahaha
dani da g~yu na (kanawa)
dani da g~yu na (haka ya ke)
dani da g~yu na (haka ta ke)
we go wake up hustle (yeah yeah)

[verse: ]
da sanyin sapiya malam an dai tashi lapiya
suke mini dariyane malam ni dai na iya
alhamdulilah, godiya nake ga allah
daya bamu wasu dabaru muke musu da lada…
ni ne yaron laraba da ake kira kazy
a padin duniya ina da rukaiya da aeee
malam shapa kanka ruwa zo inbaka da bayani….
domin muna bakace kofar hurera da hanny
gari ya waye malam tashi zamu aiki
ubangiji ya bamu basira munata mulki
babu kiwiya muna pama mu samu tamu
saboda haka sai musa kuzari da k~ma himma
[chorus: ]
gari ya waye
mai jaki ya jaye jakinsa (jakinsa)
gari ya waye
mai jaki ya jaye jakinsa
gari ya waye
mai nema na tare da samuwa (tare da samuwa)
gari ya waye
mai nema na tare da samuwa

[bridge: ]
uh umh umm umm um
uh umh umm umm um
ah ah ah
eh yeah ah umm um
um u u um um
uh ah eh yeah (eh yeah ah ah ah)

[chorus: ]
gari ya waye
mai jaki ya jaye jakinsa
gari ya waye
mai nema na tare da samuwa
gari ya waye
mai jaki ya jaye jakinsa
gari ya waye
mai nema na tare da samuwa (na na)
[bridge: ]
uh umh umm umm um
uh umh umm umm um
ah ah ah (shakidi record)
eh yeah ah umm um
um u u um um
uh ah eh yeah (eh yeah ah ah ah)


Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...