lirik lagu jacobzee - ina so
ubangiji, yau gani a gaban ka
abunda nake so da wanda bana so duka
zan fada a gaban ka
duk da ka san meh keh cikin zuciyan bawan ka
ina so in yi in samu kudi
in na wuce in zama abun gani
ya koma ta kansu in sun yi mani
in zama legend a kowani fanni
amma k~ma banason
abunda kowa yace baya so
da ma wanda mama na ma bata so
da ma wanda na sama baya so
ina so in yi in samu kudi
ina so in fara jin dadi
ina so in zama nine gwani
ina so in bar yin zunubi
bana so ka samin ido
koda baban ka ne ma davido
bana so a min rigima
bana so a min gulma
ina so in yi in samu kudi
ina so in fara jin dadi
ina so in zama nine gwani
ina so in bar yin zunubi
bana so ka samin ido
koda baban ka ne ma davido
bana so a min rigima
bana so a min gulma
i wan buy this, i wan but that
zan mota ko da last card
domin bana son abun kunya
misanman ma acikin manya
ina so in yi, abunda ba wanda ya taba yi
bana so in rike iphone in sayar, in saya vivo wai ra’ayi
ina so in je, inda ba wanda ya taba zuwa
bana so a min hiran mutuwa
ina so komai nayi ace min e choke
amma ni fa bana so in yi broke
ina so in yi in samu kudi
ina so in fara jin dadi
ina so in zama nine gwani
ina so in bar yin zunubi
bana so ka samin ido
koda baban ka ne ma davido
bana so a min rigima
bana so a min gulma
ina so in yi in samu kudi
ina so in fara jin dadi
ina so in zama nine gwani
ina so in bar yin zunubi
bana so ka samin ido
koda baban ka ne ma davido
bana so a min rigima
bana so a min gulma
no time for time to check time, for the main time
you want to use check time is end time
abar ni in yi duk abunda ina so
abar ni in sha duk abunda ina so
abar ni in je nan, abar ni in je chan
in ga wurare daban daban
allow me to enjoy my self
this life, see i can’t k!ll my self
Lirik lagu lainnya:
- lirik lagu канги (kangimusic) - привет, родня (hello, relatives)
- lirik lagu liv hayes - kaonashi
- lirik lagu bread green - bog song
- lirik lagu lady gaga - lovegame (jody den broeder club mix)
- lirik lagu フィーネ (fine) (jpn) - genuine revelation
- lirik lagu jimmie allen - kissin you
- lirik lagu jclay - unh hunh truth
- lirik lagu フィーネ (fine) (jpn) - neo sanctuary
- lirik lagu adrifu - pisito en el mar
- lirik lagu dept (뎁트) - boyhood