lirik lagu hussaini m pizzah - waqafi
wakafina toh ki rubuta hakan a agogo na
maganata bata wuce in maida k~mallo na
dukanin nasara bata wuce yin hakuri gona
aku mai bakin magana na kira ba dama na
sauyin yanayi damunki danai lakabin kauna
zurfin kauna ka sakani a ranka habibina
bargo ki sakani ki saya karda nayi konana
daga ni sai kai haba
kasuwaa
bata wuce wurin zuwana ne
ayye ke
kawo kunnen ka naji gulma ne
′yan maza ku kauce
dariya ba su ba
wasu na san basu so ba
kace ban ji ba
nafi karkara handsome ba dara dara dai
mu garinmu an sani damuna da rarwara ne
lokacina ne
da akwai sauran lissafina
agareki na bude babi na
sukarin zakine babyna
allah naji shi a kunnena
korama ce zaata biya kauna
surura ce gatan kaddara ta
dakata
na kiya
toh tsaya
na tuna
haba tsaya
daga wasa kince man kwaila
daga in gane haka sai yazama fa abin kwalla
masarraffi na dada nema ne
a hakan ni nasha kauna ne
ni da ke mun gane juna
dama nasan kai wanene
asalina
asalina
na fito haka na gane ki
daga yau ka zama babyn
in nai haka kin gane ni
zafin ciwo zugi
nagane suturarki
shure aiki sai jaki
reza ta yankan hannu
mu gani in ce ma sannu
haka in kin so
sai muyi zama acikin daka
ka canza ni, sirrin turmi da wajen daka
naga shinkafa, burina in ci dafa duka
nasarar aure, acikinsa akwai wata daukaka
ko ka gane
zauna
na zauna
ke waiga
kai duba
tsire naka so inci
ka ragyan nima zan ci
wakafina
Lirik lagu lainnya:
- lirik lagu the busking barnacles - renzo
- lirik lagu mahesh mahadev - mere to giridhar gopal (little meera)
- lirik lagu santamaria - quero perder-me em teu olhar
- lirik lagu ferdi tayfur - anlamı olmaz
- lirik lagu graphy-t (fra) - médée
- lirik lagu trumf - shots on target [prod. killmeviolet]
- lirik lagu xcaret various artist - popurrí norteño xcaret
- lirik lagu hypersonic - mother earth
- lirik lagu daniel betancourth - mi tierra me está llamando
- lirik lagu revenge did it - moodrick