lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu hausa soundtrack - shagwaba

Loading...

dole in ma sh~gwaba
in hada da fari da ido
in ma shiga data zarce dawisu da ado

zana yo rigima
tabbas zana yo rigima
da duk diyar da akan ka tace zata sanya ido
don kayi daban, kayi daban
ko′a cikin g~yu
nayi daban, nayi daban
tunda na same ka
dole in ma sh~gwaba
in hada da fari da ido
in ma shiga data zarce dawisu da ado
zana yo rigima
tabbas zana yo rigima
da duk diyar da akan ka tace zata sanya ido
don kayi daban, kayi daban
ko’a cikin g~yu
nayi daban, nayi daban
tunda na same ka
dole in ma sh~gwaba
in hada da fari da ido
in ma shiga data zarce dawisu da ado
zana yo rigima
tabbas zana yo rigima
da duk diyar da akan ka tace zata sanya ido
don kayi daban, kayi daban
ko′a cikin g~yu
nayi daban, nayi daban
tunda na same ka


Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...