lirik lagu hamisu breaker - sirrin zuciya
hhmm to sirrin zuciya
ya fito fila haka inda na tambaya akaban amsa
kece zinariya
ma’ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa
ni kaine zabina
k~ma haske na mai kore duhu daga sashina
(sirrin zuciya)
ni ena enji dumin kauna
tunda na gama so agareka na furta muradina
(sirrin zuciya)
ena sonka ena sonka nima zanso kaji tausayina
(sirrin zuciya)
kaine tauraro na
ma’ana mai haske ka idanu da zuciya sun kosa
hhmmm na baki dukkan yarda
ki aminta dashe da mukai ya tsiro k~ma yayi huda
(sirrin zuciya)
dan allah ki jaddada murayu atare dake abada
(sirrin zuciya)
kema in kin yarda g~yawa iyaye su shaida
(sirrin zuciya)
karki ki mini kuskunda komai kikace bakyaso na fasa
to sirrin zuciya ya
fito fila haka inda na tambaya akaban amsa
kaine tauraro na
ma’ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa
to sirrin zuciya
to sirrin zuciya
haka inda na tambaya aka ban
dukkanin amsa ta
kece zinariya
kaine jagora
kinga idanu da zuciya sun kosa
ha hah haha aaaa’a
eh he yeh hey yeh heh
nagode hubbi nah
mai kore kishi da rowan kauna
kin sarke tunani na
kece karshen labarina
amjad records
midget mix
Lirik lagu lainnya:
- lirik lagu bia (disney) - déjate amar
- lirik lagu abdul firfirey - nostalgia
- lirik lagu black cross - tools & chrome
- lirik lagu the b movie monsters - michael
- lirik lagu sokol crew, melon music & tambur rec - snippet 13/02/2020
- lirik lagu kaza - idiot
- lirik lagu arkansas dave - think too much
- lirik lagu felisha - eu te amei
- lirik lagu dod (fra) - ma reine
- lirik lagu w8st - 2020