lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu hamisu breaker - kanwata

Loading...

oh! bo bo bo booo

beat amjad records

to bari kiji farkon zance da karshen sa duk akan soyayya
nasa wuyar so nasan dadinsa to ko taya zai juya
akwai labari dole inyi gyaran murya
yanda zance zai zaita zuba a tsare bisa tarbiya
yau da gobe gonar ilahu ce waya santa gaba daya

nagode allah nagode makigina
da kabani yar auta mai share mini hawayena
mai bidar muradina tayi mini bata mini barna
da akwai gaban kauna
ke zaki boye sirrina
ni baza na taka ba
ramin bududduge na muci gaskia

kinji kanawata
kaunarki na cikin raina
k~ma baza na daina ba
har abada dake mu
zamo jini daya

kinji kanawata
(kinji kanwata)
kaunarki na cikin raina
(kinji kanwata)
k~ma baza na daina ba
har abada dake mu
zamo jini daya

na tuna dake akoda yaushe sai inji sanyi
kafin kice in aikata ko mene nayi
kada ki zaton wai lokaci zaizo na sauyi
ena sonki idan daso akwai dadi kauna zata dara haka
(yar gata)
ki kyautata nayi kaudi to yarda mata wuce haka
(yar gata)
kece dukkan mafarkaina ni za naso ki wuce haka
(yar gata)
abinda zuciya ta riko to karbi sai mu haskaka
(yar gata)
abinda zaki mun nima ki bani zuciya duka
(yar gata)
na baki tawa nima duk to jeki adana daka
(yar gata)
to kin shigo ta komai na in babu ke zan wahala
yan mata

oh! bo bo bo booo
kota ya zai juya

kinji kanawata
kaunarki na cikin raina
(oh! bo bo bo booo)
k~ma baza na daina ba
har abada dake mu
zamo jini daya

kinji kanawata
(kinji kanwata)
kaunarki na cikin raina
(kinji kanwata)
k~ma baza na daina ba
har abada dake mu
zamo jini daya

oh! bo bo bo booo
midget mix


Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...