lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu dokto nas - da na sani (cover)

Loading...

(chorus: boyskido)
masoyiya don allah ki tausaya
in ba ke akwai wuya
son ki duka ya rataya min zuciya
habibiya don allah ki tausaya
in ba ke akwai wuya
son ki duka ya rataya min zuciya

(verse: dokto nas)
rashin jin shawara ke sa a yi da na sani
na dade ina laifi amma yanzu fa na bari
kuskuren da nayi a baya yanzu na gani
yan mata in ki ka guje ni wallahi na bani
in nayi laifi za’a daidaita
za kije unguwa ina da adaidaita
kuskuren da nayi ya zanyi in maimaita
kin zama ni na zama ke sai mu sassaita
you are the one i gave my heart to
you are the one that i’m attached to
you got me and you know i got you
my love get only part one e no get part two
ki tausaya min mana haba fati
i’m a soldier son ki shi ne kaki
na wuce da ke g~yu suna tsaki
wanda bai sona da ke kawai kira shi jaki
(chorus: boyskido)
masoyiya don allah ki tausaya
in ba ke akwai wuya
son ki duka ya rataya min zuciya
habibiya don allah ki tausaya
in ba ke akwai wuya
son ki duka ya rataya min zuciya


Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...