
lirik lagu dbsfredo - kukan dollar
babban guy
yuh
(your freshy clean)
ina wuce ana h~lla
wakokina kota ina kamar wakar acapella
mallam kar kasa na rantse maka fa da sunan allah
ina lagos gobe uk
nayi tsada kamar dollar
hasken ubangiji ne upon the boy kamar solar
just yesterday a buyer today he turned into seller
koda menene ko shara zana kwashe fa a bola
hustling nake don kullayomi ina neman dollar
kukan dollar
kukan dollar
(kukan dollar)
ku, kukan dollar
kowa na neman dollar (kowan na neman dollar)
kukan dollar
kukan dollar
(kukan dollar)
ku, kukan dollar
kowa na neman dollar
(kowa na neman dollar)
laushi ne ya saka ana ba alibo respect
domin kaudi ne yasa ruwa bai zama cikin basket
in ka mutu yau a saka cikin casket
an manta da kai barcin nan nace kashe da nescafe
muci gurasa mana laushi wane shortcake
muna blow da sauri bamu jiran sai wata next year
muyi kudi mu siyo motor harda fegе
dama haters ai suna kira nane fa da dan shegе
amma in ka lura suna kallo na nefa da leke
nine yaron, gaya masu dan ghetto
fredo, kyautan kudi kodai motor
kai nine yaron, kai koya masu dan boko
fredo, nace bani fura da nono
a kowace panni fa mune number one
gashi masoyana na kira na can da nan
haters in sun ganni suna gudu suna buyawa
nine gayen yan mata sun ganni basuwa jimrewa
kai a, nina cinye arewa
in fitar dake shopping in siyo maki kasuwa
sunce zakin wakokin is sweet kamar alewa
kukan dollar
kukan dollar
(kukan dollar)
ku, kukan dollar
kowa na neman dollar (kowan na neman dollar)
kukan dollar
kukan dollar
(kukan dollar)
ku, kukan dollar
kowa na neman dollar
(kowa na neman dollar)
(hmm kai)
i give them beating, them go low (them go low)
kai maza go low
in baza ka iya ba go home
sun san tambari na logo (na logo)
ba moko
make them stand on attention like commando
all the way from nigeria to chicago
(to chicago)
i give them beating, them go low (them go low)
kai maza go low
in baza ka iya ba go home
sun san tambari na logo (na logo)
ba moko
make them stand on attention like commando
all the way from nigeria to chicago
aii umh, to chicago
fredo, to chicago
kukan dollar
kukan dollar
(kukan dollar)
ku, kukan dollar
kowa na neman dollar (kowan na neman dollar)
kukan dollar
kukan dollar
(kukan dollar)
ku, kukan dollar
kowa na neman dollar
(kowa na neman dollar)
kukan dollar
kowa na neman dollar
dbs, babban guy
Lirik lagu lainnya:
- lirik lagu omniesia - hubris manifest
- lirik lagu stim axel - bring it to him
- lirik lagu pavol hammel & prúdy - ľúbené, stratené
- lirik lagu billie eilish - bad guy (y2k remix)
- lirik lagu young stunners - daaku
- lirik lagu erica jong - ode to my shoes
- lirik lagu the rough & tumble - trouble
- lirik lagu авест (avest) - лизард intro
- lirik lagu keep it together - fortress
- lirik lagu dreamcastmoe - expectations