lirik lagu blacq en ft merry baby - yanzu muka fara
intro
merry baby queen of jigawa blacq en neh
chorus
yanzu aka fara damu daku semu zuba
yanzu aka fara lokaci zai nuna
wataran za’ajimu arewa tamuce ai
wataran za’ajimu (wataran za’ajimu)×4
verse one
(toh) number tara(9) nine sarkin kwallo
akwana atashi dole asanmu
na me be the ontop nine asama
one day one day mun dena fama
wannan kidin tafi zafin kunama
inkaji zafi malam karama
taurin kanka shine ya jama
zamuyi bala’i naga alama
dan shekaran nan munzo da himma
zokusa zokusa kunno sautin
ko a jigawa mune shegun
mun rufe kofa ta kowane lungu
bawani rapper da zaizo ya bude
sun rikice mana duk sun rude
blacq en ga merry ga wani yaro
kayan tipa daban da ta baro
chorus
shatan ganga wane kwairo
yanzu aka fara damu daku semu zuba
yanzu aka fara lokaci zai nuna
wataran za’ajimu arewa tamuce ai
wataran za’ajimu (wataran za’ajimu)×4
verse two
sannu sannu wataran za’ajimu
muna jira inkun gama kwa bamu
mu nuna so ga duk wanda ya somu
sannan muja jiki ga duk wanda yakimu
fatan alkairi ga masoyan mu
ya zamuyi tunda kune manyan my
muna tare danma ku kuka kimu
kuna acan kuna anan kun hana mu
tunda kunfi so zamuyi da kanmu
zamuyi tunda abin na jinin mu
kullu yaumin nace miyati allah
zamu iya babu kila wakala
merry baby ni kayin bulala
jigawa queen k~ma insha allah
chorus
yanzu aka fara damu daku semu zuba
yanzu aka fara lokaci zai nuna
wataran za’ajimu arewa tamuce ai
wataran za’ajimu (wataran za’ajimu)×4
verse three
shatan ganga wane kwairo
mun cinye wanna sepa akaeo
arewa awarded gamu ataro
hattara hattara se munje mana
shout_out to my boss ehmana ehmana
mun cinye can din mune anan mana
kaf fa arewa babu yamu
inku ku yadda zamu gamu
kun manta kinji taken mu
ku tambayi manyanku sun san mu
bama tsubbu bama sanmu
chorus
yanzu aka fara damu daku semu zuba
yanzu aka fara lokaci zai nuna
wataran za’ajimu arewa tamuce ai
wataran za’ajimu (wataran za’ajimu)×4
Lirik lagu lainnya:
- lirik lagu saint xeox - bubble gum
- lirik lagu juice wrld - reach freestyle 3
- lirik lagu patti page - what a friend we have in jesus
- lirik lagu sierra kidd - keiner kann mich brechen
- lirik lagu mqx - only you
- lirik lagu cariño - aún me acuerdo de todo
- lirik lagu criolo & mc tha - tempo e espaço
- lirik lagu the dead daisies - bible row
- lirik lagu zica e os camaleões - quando quiser
- lirik lagu matt (matvey balov) - строчки (lines)