lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu b.e.z - ga ni nan

Loading...

me ne zan ba ka
me ne zan ba ka yanzu
sai godiya, sai godiya da yabo

me ne zan ba ka
me ne zan ba mai ceto na
sai godiya, sai godiya da yabo

ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne
ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne

me ne ne zan baka
me ne ne zan ba mai ceto na
sai godiya, sai godiya da yabo

shi ya bar da dansa
sai ya bar da rain sa domina
ni nasa ne
ni nasa har abada
ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne
ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne

ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne
ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne

ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne


Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...