lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu ayeemz - karyarku (feat. marvelin)

Loading...

intro
(it’s malaista)
ta allah ba taku ba
‘karyarku munaf~kai
moves
chorus
ta allah ba taku ba
‘karyarku munaf~kai
لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ, aniyar kowa tabishi
chorus
ta allah ba taku ba
‘karyarku munaf~kai
لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ, aniyar kowa tabishi
verse
bana harka mana sata saida waka amma wasu basu san cigaba nace
bana harka mana sata saida waka amma wasu basu san cigaba nace
hassada kai bashida riba, shiyasa ma basuso mu farka (shiyasa ma basuso mu farka)
bana harka mana sata saida waka amma wasu basu san cigaba nace
verse
ikon allah budurwa da jika
ai dalili yasa muka fika
miye hadin pillers da laliga
hassada kai bashida riba
ai ronaldo baya keeper
a portugal ake samun tabika
labari sai ‘dan jarida
verse
everywhere ana sai gwani with taka town dandali
your baby hate rappers amma bandani
amma bandani dole ne ka buga har a tambari
maganan kudi ne to harda ni, hadda ni, haddani
shorting down your city saida ni, sai dani
chorus
ta allah ba taku ba
‘karyarku munaf~kai
لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ, aniyar kowa tabishi
chorus
ta allah ba taku ba
‘karyarku munaf~kai
لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ, aniyar kowa tabishi
verse
saida ni wallah sai gwani (sai dani)
sai gwani harka wallah sai dani (sai dani)
sai dani wallah sai gwani
sai gwani wallah sai dani
chorus
ta allah ba taku ba
‘karyarku munaf~kai
لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ, aniyar kowa tabishi
chorus
ta allah ba taku ba
‘karyarku munaf~kai
لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ, aniyar kowa tabishi
outro
moves (its malaista)
ta allah ba taku ba
‘karyarku munaf~kai
لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ

Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...