lirik.web.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu auta mg boy - tunda ina sonki

Loading...

amg boy record

tunda ina zuciyata ta kamu

bani barinki ko zanyi kwanan tsakiyar ruwa

nifah fah ina sanka zuciyata ka saka
daga zuw~nka har gashi ka doke kowa

eh mana

da dadi ka nuna so koh da idanu
kwatacen gidanku kimin sanu a sanu
da nazo ruwa kiban hanu da hanu
kalamai na so nazo zana bajewa

jin dadin masoyi shine a kula shi
sanan yayai abin yabo a yaba shi
kalamanka su suke kore haushi
a kaunarka zuciyata ta kafewa

gidana ki san kece farko
ki kwanta a zuciyata kiyi karko
sadakinki koh miliyan nawa zan aiko
na turo gidanku don ai mana baiko
allah dai ya sanya alkairi
in same ki nei cikar buri
in sanki ba gudu ba ja baya
a raina zama dake ni na shiryo

uhmm na shiryo

tinaninka shi yake deban kewa
cikin zuciyata kai daya ba kowa
aminta dani dakai mun kullawa
ba ranar rabo dakai kaji dan baiwa
kulawa gareka zan nuna
a ranar bikinmu ai dinner
fishi in kayo dani ban jin dadi
mun shiga so a ka′ida ba kutsewa

rufe ni ki saya ni ki saya ni ki boye ni
kana da mutuncika kalaminka ya burge ni
da kinyi shiga taki na kalla sai ta ruda ni
ni banda irinka hanyar so kai ka daura ni
idan tafiya tai tafiya toh karki share ni
kaima kasani yarda ce karka yimin rauni
na yarda dake kinga kina yi mini amfani
da dadi kalmominka suna dada dadana ni
ruwa yayi ruwa sanyi ina zaki saka ni?
ni nazama bargo kasha dumi kaine sarki


Lirik lagu lainnya:

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...