lirik lagu ali jita - arewa angel
arewa annngel…
don adah…
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel…
woman with a heart of gold
expensive than any gold
there is nothing she won’t do
for the man she loves.
sannu rabin zuciyata, ni ina ji dake.
koda natashi bacci, nayi kwalli dake.
anbani keeee, anbani ke …
anbani ke, kinga anbani ke.
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
muci abinci tare, mu zauna a tare.
mui kuka a tare, dariyar mu a tare.
mui chilling a tare, flexing a tare.
mu taka a tare, ranar auren mu tare
kinci ado da lalle… you beautiful wearing atamfa…
arewa anngel
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
lyrics by
ilham_galadeema
Lirik lagu lainnya:
- lirik lagu aash mehta - hold onto me
- lirik lagu parallelz [cliff clavin & buttatones] - energy
- lirik lagu the prophet najee - slow and steady
- lirik lagu tate kobang - chirp chirp
- lirik lagu colónia calúnia - esponja_c
- lirik lagu columbine - château de sable
- lirik lagu shelly e. johnson - christ be everything (live)
- lirik lagu lemi g - dižete nam cenu
- lirik lagu primrose ripper - girls love drugs
- lirik lagu phfat & al bairre - caviar dreams