lirik lagu aiken voka - mun fito
intro: (laughs)
la ila! na dawo! la ila! mun fito…. ji mana…. mun fito! walkiya kawai mu ke yi
mun fito….mun iso….. broken recordz
verse1:
toh, mun iso, ba rigima k-ma mun shigo
once in the dark ama mun fito, light of the world, yan ibro
duk inda mun shiga mu ne fitila, always on the move babu katifa
je ku kira kowa har da kalifa, we’re giving the goodnews k-ma babu masifa
babu masifa? babu masifa! we come in peace, ba masala
baba da mama ku zo ku chi wanan bread of life k-ma ba masara
maza da mata, the boys and the girls daga jalingo har zuwa chan asaba
zo ku bi yesu ku chi nasara, roll with the devil aii ka yi asara
raising an army for god, sojojin yesu k-ma ni ne mai tuta
a son of a king i present you the spring of life sai kana sha daga buta?
where you dey carry your load go? lay it on him, kai ma ka huta
yakin nan tare za mu yi coz he wants a union something like aluta
continua, s.u.g of the school of the spirit, sai adu’a
joshua! we fight in the sun and not in the shade, ba inuwa
za mu kai bisharan nan to the nooks and crannys of a.t.c
k-ma har nukai, we no dey slow down we go keep keep going till we let them see (that)
chorus:
toh, mun fito… ji mana… mun fito
kai…. mun iso…. ah…. mun iso
toh…. mun fito…. k-ma mun shigo
kai… mun fito…. once in the dark ama mun fito
kai…. mun iso… kai ji mana…. mun iso
malam…….. mun fito…. kai ji mana…. mun fito
toh…. mun shigo….. kai! ji mana….. mun shigo
kai…. mun fito…. once in the dark ama mun fito
verse 2:
eh,,,, an kawo wuta! up nepa sai mu sha ruwa
everything the lord has done in your life should make you sing like “ya uba”
duk inda ka shiga ka tuna wei your duhu is over
duk inda ka taka kafa omoh we taking it over
kai, kaman yahudawa. let your barns be filled with dawa
albarku raining down like showers, ban damuwa da yan adawa
walkiya kawai mu ke yi, ga abokane ga kawaye
ina cikin damuwa ma yesu yana share min hawaye
toh, da gaban mu nan teku, ama yanzu ya zama titi
muna walkiya shining everywhere like the streets in lasgidi
dan uwa ka bar duhu, domin yesu christi na kira
ya mutu ya cece ka, zai rike ka kaman pillar
toh yara sai mu tashi daga ladi zuwa ladi
mu haska wanan hasken mu just to show the world we love daddy
mun fita daga duhu, mun manta da shi in the past
yanzu muna cikin that heavenly race and we are running it fast
chorus:
toh, mun fito… ji mana… mun fito
kai…. mun iso…. ah…. mun iso
toh…. mun fito…. k-ma mun shigo
kai… mun fito…. once in the dark ama mun fito
kai…. mun iso… kai ji mana…. mun iso
malam…….. mun fito…. kai ji mana…. mun fito
toh…. mun shigo….. kai! ji mana….. mun shigo
kai…. mun fito…. once in the dark ama mun fito
kai…. mun iso… kai ji mana…. mun iso
malam…….. mun fito…. kai ji mana…. mun fito
toh…. mun shigo….. kai! ji mana….. mun shigo
kai…. mun fito…. once in the dark ama mun fito
Lirik lagu lainnya:
- lirik lagu kaaris - d.k.
- lirik lagu the firm, p.c. - struggle town
- lirik lagu verdugo - judgment day
- lirik lagu yerack rocha - amor de mis amores
- lirik lagu shokran - punishment
- lirik lagu munsanje - don't see love
- lirik lagu mako - wish you back (sunset child remix)
- lirik lagu constant flow - young lord
- lirik lagu the dead weather - lose the right
- lirik lagu eduardito leyva - mi declaración de amor